Sashen Tarjama na Kafar yada Labarai na Hauuza ya rawaito cewa, Sarakunan Sharifai daga yankunan Zariya, Taraba, Jigawa, Adamawa, Kano, Gombe da Benue, sun ziyarci Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) Asabat 06/12/2025, a gidansa dake Abuja.
Wannan ziyara ce ta musamman ta sada zumumnci da kusantar juna. Ga Hotuna a qasa.
Daga Sayyid Zakzaky Office































12:46 - 2025/12/07
Your Comment