Hauza/ Jagoran Harakatul Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky (H), ya dawo gida Najeriya bayan kammala gajeren bulaguron da ya yi zuwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Hauza/ Jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) ya karbi Bakoncin Sarakunan Sharifai daga garuwa daban - daban na qasar nan.