لیستی صفحه سرویس
-
Gargadin Kungiyar Malaman Ahlul Bayt na Turkiyya ga Ma'abota Girman Kai:
Duk Wani Cin Zarafi ga Jagora Zai Gamu da Fushin Al'ummar Musulmi
Hauza/ A yayin da take gargadin Amurka da Isra'ila, kungiyar malaman Ahlu-baiti ta kasar Turkiyya ta jaddada cewa: "Duk wani hari kan mutuncin wilaya da jagoranci wani cikakken jan layi ne kuma…
-
Ayatullah A'arafi Yayin Ganawa da Membobin Cibiyar Kula da Bincike ta Hauza:
Fahimtar Sabuwar Duniya da Sabbin Guguwowi Masu Tasowa Shi Ne Babban Aikin Mu / Makarantun Hauza; Jagororin Tunanin Musulunci a Wannan Zamanin
Hauza/Ayatullah A'arafi yayin bayyana cewa cibiyoyin addini suna da babban nauyi a wuyansu, ya bayyana cewa: " Farko kuma asalin aikinmu shi ne fahimtar sabuwar duniya da guguwowi masu tasowa,…
-
Ayatullah Nuri Hamedani:
Gurɓata Muhalli da Gangan Haramun Ne
Hauza/ Ayatullah Nuri Hamedani ya bayyana cewa: "Gurɓata muhalli da gangan yana haifar da take hakkin bil'adama, cutar da wasu, cin amanar jama'a, sabo, rashin godiya, wanda haramun ne a shari'ance."
-
Fitaccen Mallamin Indiya:
Barazanar da Trump Yayi ga Shugaban Musulmin Duniya Tamkar Kiyayya ce da Al'ummar Musulmi
Hauza/ Hujjatul Islam Sayyid Abbas Mahdi Hasani a cikin bayaninsa na yin Allah wadai da zage-zage da cin mutuncin da Donald Trump yake yi wa jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa:…
-
Jaddada Alƙawarin Mutanen Pakistan ga Ayatullah Khamenei
Hauza/ An gudanar da gagarumin taron "Tafiyar Imam Hussain (AS) da Jaddada Mubaya'a" a birnin Karachi na kasar Pakistan, tare da halartar malamai, masana da ma'abota addinai daban-daban.
-
Wakilin Waliyul Faqih a Indiya:
Iran Tana Cikin Cikakkiyar Kwanciyar Hankali; Kafofin Watsa Labaran Yamma Karya Suke Yadawa
Hauza/ Hujjatul Islam wal-Muslimin, Abdulmajid Hakim Elahi, a wani jawabi da ya yi na kin amincewa da karyar da kafafen yada labarai ke yaɗawa, ya jaddada cewa Iran tana cikin cikakkiyar kwanciyar…
-
Nuna Fushin 'Yan Hauza a Duk Faɗin Kasa Don yin Allah Wadai da Cin mutuncin Alƙur'ani da Abubuwan da Suka Shafi Addinin Musulunci
Hauza/Bayan batancin da 'yan ta'addar Amurka da yahudawan sahyoniya suka yi a yayin tarzomar da suka yi ga Alkur'ani mai tsarki da kuma wajaje masu tsarki na Musulunci da kuma goyon bayan jagoran…
-
Sakatariyar Taron Bikin Fina-finai na Ammar:
A Yau, Taken "Mutuwa ga Amurka" Ya Baza Duniya
Hauza/Sakatariyar Bikin Fina-Finai na Ammar karo na 16, yayin da take jaddada dunkulewar taken "Mutuwa ga Amurka" a duniya ta bayyana cewa: "A yau ko a cikin Amurka, ana kona tutar kasar, kuma…
-
Ayatullah Safi Golpayeghani:
Mai Kare Iyakokin Tunanin Shi'a a Wannan Zamani
Hauza/ Malaman makarantun Hauza da jami'a a wajen bukin girmama tunanin 'Kalam' na marigayi Ayatullahil Uzma Safi Golpayegani, tare da jaddada irin alfarmar wannan matsayi na wannan marigayi…
-
Sheikh Abdullah Al-Daqaq:
Duk Wata Barazana ga Imam Khamenei Tana da Sakamako Mai Hatsarin Gaske
Hauza/Jagoran neman sauyi na kasar Bahrain ya bayyana cewa: "Duk wata barazana ko kai hari kan matsayin Jagoran juyin juya halin Musulunci zai haifar da martani mai yawa da kuma sakamako mai…
-
Babban Sakatare Janar na Majalisar Malaman Shi'a ta Pakistan:
Ayatullah Khamenei Mutum ne Mai Matukar Tasiri ga Dukkan Mutane
Hauza/ Hujjatul Islam wal-Muslimin Shubair Hassan Maithami a cikin jawabinsa ya ce: "Jagoran juyin juya halin Musulunci ba wai kawai abin alfahari ne ga musulmi ba, har ma fitila ce ta haskaka…
-
Wani Janar a Pakistan:
Trump Ne Ya Kirkiro Rashin Zaman Lafiya a Duniya
Hauza/ Reza Mohammad, Janar kuma babban jami'in diflomasiyyar Pakistan ya gargadi Donald Trump karara cewa neman girma da Washington ke da shi da kuma manufofin Isra'ila ya janyo duniya cikin…

