-
HausaMadubin Annabta| Girmamawa mafi girma ga mace a tarihi
Hauza/ Girmamawar da Manzon Allah (Saww) ya nuna ga ‘yarsa Fatima (SA), a cikin al’umma da ke ɗaukar mace a matsayin kunya, ta zama wata babbar alfahari ga dukkan mata. Haihuwarta ta kasance…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a wajen ganawa da Mawaka da masu yabon Iyalan Gidan Annabi (AS):
HausaBukatar Canza Tsarin Tallace-tallace da Kafofin Watsa Labarai Domin Fuskantar Kokarin Maƙiya na Kwace Zukata da Tunanin Jama'a
Hauza/Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana cewa tsayawa tsayin daka a gaban yaƙin tallace-tallace da na kafofin watsa labarai na Yammacin duniya yana da wahala amma abu ne mai yiwuwa…
-
HausaFatima Zahra (AS), Babbar Abin Koyi a Tsarki da Taƙawa
Hauza/ Matsayin Mai girma Fatima (AS) ya wuce bayanin ɗan adam, amma tafarkinta da tsarkinta, taƙawa, irin tarbiyya da kuma kasancewarta abin koyi ga kowa darasi ne ga kowa. Tsarkin zuciya, dawwamammi…
-
HausaMuhimman Shawarwarin Ayatullah Al-Uzma Waheed Khurasaniy Ga Matasa
Hauza/Ayatullah Waheed Khurasaniy ya bayyana cewa: "Lokacin samartaka kamar lokacin bazara ne a cikin yanayi da rayuwa. A wannan lokacin na samartaka, kowane irin ilmi da aiki yana iya bada 'ya'ya…
-
Shugaban Ofishin Tabligin Addinin Musulunci na Cibiyar Ilimi (Hauza) ta Qum ya bayyana:
HausaWajibcin Samar da Sabbin Hanyoyin Tabligin Addini Da Suka Dace da Sauye-sauyen Zamantakewa / Tabligin Addini Yana Buƙatar Fasaha da Kirkire-kirkire.
Hauza/Hujjatul Islam Ahmad Wa'iziy, yayin bayyana matsayi iri-iri na cibiyoyin ilmi (Hauza), ya yi bayani cewa: Cibiyoyin ilimin addini (Hauza) su ne cibiyoyin ilimi, tsarkakewa, koyarwa, bincike…
-
Majalisar Malaman Musulunci ta Labanon:
HausaKu Yi Hattara Da Tarkon Tattaunawa
Hauza/Majalisar malaman Musulunci a Labanon, a cikin wata sanarwa bayan taron su na wata-wata, ta yi gargadin cewa ya kamata a yi hattara da tarkon abin da ake kira "tattaunawa".
-
Domin Ranar 'Yancin ɗan Adam ta Duniya:
HausaMe Ku Ka Sani A Kan Wanene Dan Adam Bare kuma Hakkinsa?
Hauza/Ku ba masu goyon bayan 'yancin ɗan adam ba ne; ku masu goyon bayan rashin addini da kuma mamaya kan al'ummomi da ƙasashe ne. Kuna jin haushin yadda hannun muguntarku ya katse daga ƙasar…
-
Ayatullah Uzma Nouri Hamedani:
HausaTablig Shi Ne Aikin Farko ga Masana Makarantun Ilmin Addinin Musulunci (Hauza)
Hauza/Ayatullah al-Uzma Nouri Hamedani ya bayyana cewa: Manufa ta farko ga waɗanda suka yi fice daga cikin masana makarantun ilmin addini ita ce yin wa’azi. Sakamakon duk wani ƙoƙarin yana ƙunshe…
-
Ayatullah A'arafi a taron shekara-shekara na wakilan dalibai da masana cibiyoyin Hauza:
HausaGwagwarmayar Makarantun Ilmin Addinin Musulunci a Tsarin Tunanin Al'umma da Ƙasa Tabbataccen Abu ne Da Ba Zai Yiwu a Yi Inkari Ba
Hauza/Ayatullah A'arafi ya bayyana cewa: Gwagwarmayar Hauza a cikin tsarin tunani na al'umma da tsarin ƙasa wani abu ne da ba za a iya musantawa ba. Ko da yake Hauzozi sun kasance a fannoni da…
-
HausaTaron Haɗin Gwiwa Tsakanin Lijanuttablig Wattarbiya da Lijnar Makarantun Fodiyya
Hauza/ Lijanuttablig Wattarbiya ta shirya ta kuma gudanar da taron haɗin gwiwa tsakanin Lijnar Makarantun Fodiyya, yankin Kano, ƙarƙashin jagorancin Sayyid Ibrahim Zakzaky. Wannan shi ne irinsa…
-
Mataimakin Shugaban Makarantun Ilmin Addinin Musulunci (Hauza) Na Qom:
Hausa"Yin Magana Cikiin Hikima a Yayin Jita-Jita" Shawarar Manzon Allah (SAWA) ga Al'ummar Zamani
Hauza/Hujjatul Islam Wal Muslimin Maliki, da yake yin nuni da wajibcin ɗaliban addini su koyi dabi'u da halayen Manzon Allah (S.A.W), ya ce: Manzon Allah (S.A.W) ya ce wa Ibn Mas'ud: "Kada ka…
-
Wakilin Yan Uwa Musulmi a Nijeriya:
HausaMatakin Farko Na Gyara Shi Ne Kangarewa Zalunci da Azzalumai
Hauza/ Sheikh Sanusi Abdulkadir a wani jawabinsa ya bayyana cewa: Idan har mutane ba su bayyana tawayen su a fili ga zalunci da azzalumai ba, ba za a taba kawo karshen wannan matsalolin da suke…
-
Ayatullah A'arafi A Taron Mallaman Tafsiri Ya Gabatar Da:
HausaAbubuwan Dubawa Goma Sha Biyu (12) Na Ayyukan Alkur'ani A Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza)
Hauza/Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza) Ayatullah Alireza A'arafi, a taron masu fassara da kuma tafsirin Alkur'ani mai girma ya bayyana cewa, Alkur'ani shi ne kawai rubutu…
-
HausaMadubin Annabta | Mace Wadda Ta Rayar Da Tafarkin Annabta Har Zuwa Ƙiyama
Hauza/ Bisa ga fassarar saukar Suratul-Kawthar da kuma abin da mushrikai suka yi wa Annabi (saww) ihu saboda rashin ’ya’ya maza, Allah ya amsa musu ta hanyar bai wa Annabi "Al-Kawthar", domin…
-
HausaIran Daya Ce Daga Cikin Manyan Masu Tsara Tsarin Duniya Nan Gaba
Hauza/Duniya na cikin wani "juyi mai muhimmanci" kuma yawancin manyan kasashe masu iko musamman Amurka, suna sake tsara dabarunsu na dogon lokaci.
-
Wakilin Waliyul Faqih a Afirka:
HausaYanar Gizo Mafi Kyawun Kayan Aiki ne Domin Bayyanawa da Haskakawa
Hauza/Hujjatul Islam Mehdivi-Pur a bikin kaddamar da shirin horar da kwararru kan watsa labarai da sadarwa ta yanar gizo na musamman ga dalibai da kuma wadanda suka kammala karatu daga nahiyar…
-
HausaAn Kaddamar da Shirin Horar Da Kwararru Kan Watsa Labarai da Sadarwa Ta Yanar Gizo Na Musamman Ga Daliban Afirka
Hauza/An fara aikin shirin horar da kwararru kan watsa labarai da sadarwa ta yanar gizo na musamman ga dalibai da kuma wadanda suka kammala karatu daga nahiyar Afirka a zauren Arif Husain na…
-
A cikin rahoton labari/bincike na Ofishin Yada Labaran "Hauza" an Bayyana:
HausaBayyanannun Alamomin Raguwar Ikon Amurka Daga Takardun Gwamnatin Trump ta Fitar
Hauza/Yaduwar takardar dabarun tsaron kasa ta Amurka a fili ta shaida cewa, ba kamar yadda shugabannin fadar White House ke bayyanawa ba, Amurka a duniyar yanzu ba ta da fifikon tattalin arziki…
-
Shugaban Kungiyar Makarantun Shi’a na Pakistan:
HausaMusuluncin Yau Sakamakon Kokarin Abu Dalib (AS) da Sadaukarwar ’Ya’yansa ne
Hauza/Ayatullah Hafiz Riyad Hussain Najafi a cikin jawabinsa ya jaddada cewa imanin Mai Martaba Abu Dalib (AS) bayyanannen abu ne a mazhabar Shi’a, kuma shakka game da imaninsa bai yi daidai…
-
Lbarai cikin Hotuna:
HausaJagora Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) ya karbi Bakoncin Sarakunan Sharifai daga sassan qasar nan
Hauza/ Jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) ya karbi Bakoncin Sarakunan Sharifai daga garuwa daban - daban na qasar nan.
-
Bara'a da wila'a:
HausaBabu yadda za'a kawo Karshen wannan bala'i idan ba'a yiwa Azzalumai Bara'a ba
Hauza/ Shekh Sanusi Abdul Qadir, wakilin, 'yan'uwa Musulumi Almajiran sayyid Ibrahim Zakazky na jihar Kano, ayayin da yake gabatar da tunatawar Jumaa a masallaci fage, ya bayyana cewa, Har yanzu…
-
HausaMasu Yada Rashin Hijabi da Tsiraici Yan Kutsen Maƙiya
Hauza/ Mai jawabi a Harami Mai Tsarki na Sayyida Ma'asuma (SA) ya bayyana cewa idan kamewar 'ya'ya mata ta lalace, iyali da tsatso masu tasowa za su halaka, ya ce idan mace ta kasance mai kiyaye…
-
Ayatullah Husainiy Bushahriy a Masallacin Juma'ar Qom:
HausaTattaunawa da Amurka Abin Dariya Ne
Hauza/Mai gabatar da huɗuba a Masallacin Juma'ar Qom ya cewa masu ruwa da tsaki: "Muna fahimtar yanayi, matsaloli da kuma karancin kayan aikinku, kuma bisa ga shawarar jagoran juyin juya halin…
-
Shugaban Makarantun Ilmin Addinin Musulunci(Hauza) a taron Shugabannin Cibiyoyin Bada Shawara na Hauza (Samah):
HausaShawarwarin Musulunci Sune Mahadin Ilmi da Addini
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, shugaban makarantun ilmin addinin Musulunci (Hauza) ya bayyana cewa addini shi ke kawo haɓakar ilmi. Ya ce: "a kan wannan tushen, yayin shawarwari, tare da girmama…
-
Daga Sayyid Zakzay Office
HausaJagora Sayyid Ibarahim Zakzaky (H) Ya Tura Da Wakilai Don kara yinTa'aziyyar Rasuwar Shehu Dahiru Usaman Bauchi
Hauza/ A yau Alhamis, 13 ga Jimadal Thani 1447 (4/12/2025), wanda ya dace da kwanaki bakwai da rasuwar Shaikh Dahiru Usman Bauchi, Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya tura…
-
Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)
HausaJagora Sayyid Zakzaky (H) ya ja hankalin iyalan Shahidai akan tsayawa kyam a tafarkin gwagwarmaya
Hauza/ Jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin rufe Mu’utamar na yini uku wanda Iyalan Shuhada suka gabatar karo na biyu a Abuja a ranar Lahadi 9 ga Jimadal Thani 1447 (30/11/2025).…
-
HausaKiyaye Haɗin Kai, Shi Ne Al'amari Mafi Muhimmanci a Yau a Jamhuriyar Musulunci ta Iran / Masallacin Jamkaran Ya Kasance Tsalkiyar Muhimman Abubuwan da Suka Faru a Lokacin Yaƙin Kwanaki 12.
Hauza/Shugaban Gudanarwar Masallacin Jamkaran Mai Tsarki ya ce: A yau, ba mu da wani al'amari mafi mahimmanci fiye da kiyayewa, dawwamar, da ƙarfafa haɗin kai a cikin al'ummar Jamhuriyar Musulunci…
-
Shugaban Haramin Sayyida Ma'asuma (S.A):
HausaWurare Masu Tsarki Su Kasance Masu Bayyanniyar Matsaya Kuma Na Zamani A Cikin Al'amuran Duniyar Musulunci.
Hauza/Shugaban Haramin Sayyida Ma'asuma (S.A) ya jaddada cewa: Dole ne wurare masu tsarki su yi aiki daidai da bukatun al'umma da sauye-sauyen da ke faruwa a duniyar Musulunci, su bayar da matsayi…
-
Sakataren Babbar Majalisar Juyin Juya Halin Al’adu:
HausaYa Kamata Makarantun Ilimin Addini Su Rika Amsa Bukatun Al’umma Cikin Sabon Salo
Hauza/ Sakataren Babbar Majalisar Juyin Juya Halin Al’adu ya ce: Makarantun ilimin addini (Hauza) a tsawon tarihi, a koyaushe sun kasance injin motsin tunani na al’adun Musulunci kuma a yau ma…
-
Hukuncin Shari’a;
HausaShin ana yarda da jinkirta biyan bashi duk da kasancewar mutum yana da ƙarfin biya?
Hauza/ Jagora Ayatullah Khamenei sun amsa tambayar da ta shafi “hukuncin shari’a game da jinkirta biyan bashi duk da cewa mutum na iya biyan wani ɓangare na bashin.”