Friday 13 February 2026 - 23:43
Jerin Gwanon 22 ga Bahman a Nijeriya (Hotuna)

Hauza/ Ƴan Uwa musulmi almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky(H) Na birnin Kano sun gudanar da Zagaye na murna da Cika Shekara 47 da yin Juyin Juya Halin Musulunci a ƙasar iran.

A cewar rahoton Ofishin Yada Labaran Hauza, Yan uwa Musulmi mabiya Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) dake Kano sun gudanar da jerin gwanon murna da cika shekaru 47 da nasarar Juyin juya halin Musulunci na Iran. 

Yayin gudanar da zagayen, an ɗaga tutar ƙasar Iran ɗin da hotunan Ayatullah Khomeini da Ayatullah Khamene'i ana jinjina gare su, yayin da a gefe guda kuma anyi mutum-mutumin Dolo Trump da Netanyahu ana la'anta.

Jerin Gwanon 22 ga Bahman a Nijeriya (Hotuna)

Jerin Gwanon 22 ga Bahman a Nijeriya (Hotuna)

Jerin Gwanon 22 ga Bahman a Nijeriya (Hotuna)

Jerin Gwanon 22 ga Bahman a Nijeriya (Hotuna)

Jerin Gwanon 22 ga Bahman a Nijeriya (Hotuna)

Jerin Gwanon 22 ga Bahman a Nijeriya (Hotuna)

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha

Comments

  • khidr ishaq hussain IR 08:59 - 2026/02/14
    Allah ya bamu sabatii.