LABARAN HAUZA (137)
-
Mataimakin Shugaba a Sashin Bincike na Hauza:
HausaAna Wallafa Kusan Maƙalolin Ilimi 2,500 Masu Daraja a Kowace Shekara a Makarantun Addin
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Abbasi, yayin da yake jaddada irin kwazo da jagorancin da makarantun addini (Hauza) suke da shi a fagen bincike, ya bayyana cewa: A kowace shekara ana samar…
-
Mataimakin Shugaban Sashin Kasa da Kasa na Makarantun Addini (Hauza):
HausaNasarar Diflomasiyyar Ilimi Tana Bukatar Hadin Kai da Sauran Bangarorin Diflomasiyya
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Hosseini Kohsari ya bayyana cewa, kunna diflomasiyyar ilimi yana bukatar fahimtar muhimmancinta, sannan kuma dole ne a mayar da ita a matsayin daya daga cikin…
-
Ayatullah A'arafi a Taron Malaman Ilimin Kalam (Tauhid):
HausaFaɗaɗa Darussan Bincike na Koli (Kharij) a Fannin Ilimin Kalam na Daya Daga Cikin Buƙatu na Gaggawa / Muhimmancin Kasancewa a Fagen Ilimin Duniya
Hauza/Shugaban makarantun addini (Hauza )na ƙasar Iran, yayin da yake jaddada muhimmancin daukaka matsayin ilimin Kalam na Musulunci ya kai matsayin ijtihadi na Fiqhu da Usul, ya yi kira da a…
-
Gudanar da taron ilimi na mata a Myanmar:
HausaGabatar da Samfuri mai Tasiri Domin Inganta Kamala da Rayuwa mai Tsarki
Hauza/ An gudanar da wani taron ilimi na musamman ga mata wanda ya mayar da hankali kan inganta kamala (kunya) da rayuwa mai tsarki a birnin Rangoon na ƙasar Myanmar; taron wanda ya samar da…
-
Ayatullah Marwi ga Manyan Malaman Hauza:
HausaWatan Rajab Wata ne na Sauyi da Gina Kai
Hauza/Ayatullah Marwi, a karshen karatunsa na matakin "Darsul Kharij", ya bayyana cewa: "Mu mayar da watan Rajab ya zama mafari na kara kusanci da addu’o’in Iyalan Gidan Manzo (A.S); da wane…
-
Ayatullah al-Uzma Nuri Hamadani:
HausaJama'a Su Yi Amfani da Damar Itikafi Ta Hanya Mafi Kyau
Hauza/ Ayatullahi Nuri Hamadani ya bayyana cewa: Itikafi yana karfafa ruhin mika wuya ga Allah a cikin mutum da ma cikin al'umma baki daya, kuma dama ce mai kima da ya kamata a yi amfani da ita…
-
Mauludin Imam Baqir (AS)
HausaImam Baqir (A.S); Malamin Masana Fiqihu kuma Madogara ga Masu Gwagwarmaya
Hauza/Yanayin zamantakewa da mutuncin da mutane suke nunawa ga A'imma a zamanin Imam Baqir (A.S) ya canza; kuma daidai da wannan canjin, yunkurin siyasa na Imam Baqir ya kara tsananta. Har ta…
-
HausaGodiyar Shugaban Ofishin Jagoran Juyin Juya Hali Ga Matsayar Ayatullahil Uzma Sistani Wajen Goyon Bayan Jagora
Hauza/Hujjatul Islam Muhammadi Golpayegani ya nuna godiyarsa ga matsayar da Ayatullah Sistani ya dauka na goyon bayan Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, inda ya bayyana cewa: "A tsakiyar yakin…
-
HausaMenene Mafi Kyawun Aiki a Watan Rajab?
Hauzah/Watan Rajab babbar dama ce; watan addu'a ne, watan yin tawassul, watan maida hankali ga Allah, kuma watan neman gafara (istigfari) ne. Mafi kyawun aiki a wannan watan shi ne istigfari;…
-
HausaSheikh Zakzaky (H) ya dawo Najeriya bayan ziyarar qarin Ilimi da Ma'anawiyya zuwa Iran
Hauza/ Jagoran Harakatul Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky (H), ya dawo gida Najeriya bayan kammala gajeren bulaguron da ya yi zuwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
HausaMace Ita Ce Madubin Bayyana Kyawun Halitta
Hauza/Hazrat Ayatullah Jawadi Amoli ya bayyana cewa: Dan Adam yana bukatar tausayi da kauna kamar yadda yake bukatar shugabanci da gwagwarmaya, kuma tausayi da kauna ana samun su ne kawai ta…
-
Malamin Addinin Yahudu:
HausaYahudawa Su Bar Isra'ila
Hauza/ Rabi (Babban Malamin Addinin Yahudanci) David Feldman, wanda yake mamba ne a ƙungiyar "Neturei Karta" mai adawa da sahayoniyanci, ya bayyana bambanci na asali tsakanin addinin Yahudanci…
-
HausaBikin Cika Shekaru 50 da Kafa Makarantar Addini (Hauza) ta Ahlul-Bait (AS) a Pakistan
Hauza/An gudanar da taron bikin cika shekaru hamsin da kafuwar makarantar addini ta "Ahlul-Bait (AS)", wadda take matsayin babbar abun tunawa da kuma gadon da Ayatullah Sheikh Mohsin Ali Najafi…
-
Babban Mamba a Majalisar Malaman Shi’a na Pakistan:
HausaHaɗin Gwiwa Tsakanin Addinai Buƙata ce da Ba Za a Iya Kauce Mata Ba a Duniyar Yau
Hauza/ Hujjatul Islam Ashfaq Wahidi ya bayyana a cikin wani jawabi cewa ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin addinai da faɗaɗa tattaunawa mai ma’ana tsakanin mabiya addinai daban-daban, wata buƙata ce…
-
HausaAyatullah Uzma Jawadi Amoli: Ranar Kiyama Ita Ce Ranar Bayyanar Hasara
Hauza/ Mai girma Ayatullah Jawadi Amoli ya tabbatar da cewa: Ranar Kiyama ba ranar ciniki ba ce, face dai ranar bayyanar asarar da aka tafi da ita ne.
-
Al basira
HausaJagora Imam Zakzaky (H) Ya Gana da Dalibai a Qum
Hauza/ Jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) ya gana da daliban Hauza masu karatu a Birnin Qum, da Daliban Jami'a masu karatu a garuruwa daban-daban, inda ya gabatar da muhimman nasihohi a garesu…
-
Ayatullah Sa'idi a Sallar Juma'ar Qom:
HausaJagoran Juyin Juya Hali na Damuwa Da Rayuwar Mutane/A yau Filin Daga shi ne Fagen Yada Labarai
Hauza/ Limamin Juma'ar birnin Qom ya bayyana cewa: Jami’ai sun bayyana cewa daya daga cikin manyan damuwar Jagoran juyin juya hali a tarurrukan da yake yi da masu fada a ji, ita ce maganar hauhawar…
-
Ayatullah A'rafi:
HausaKarfafa Bincike a Fannin Ilimin Dan Adam da na Musulunci Na Daya Daga Cikin Albarkar Hadin Gwiwar Tsakanin Hauza da Jami'a
Hauza/Shugaban makarantun Hauza na kasar Iran ya bayyana cewa: Hadin gwiwa da mu’amala tsakanin Hauza da Jami’a na samar da dandali na bunkasa ilimin dan Adam da na Musulunci, da kuma daukaka…
-
Ayatullah al-Uzma Subhani a Wajen Bude Cibiyar Binciken Ilimin Kalam ta Imam Ja'afar al-Sadiq (A.S):
HausaDole ne Mu Kasance da ’Yancin Kai na Tunani da Ilimi / Kada Buri da Shaukin Bin Tsarin Yamma Ya Yi Tasiri ga Al’umma
Hauza/ Mai girma Ayatullah Subhani ya yi gargadi cewa: "Dole ne mu shiga fagen ilimi ta hanyar da take daidai, kuma kada mu kasance masu tsananin sha'awar bin Yamma (Turai da Amurka). Mu kanmu…
-
Shugaban Haramin Imam Rida (A.S):
HausaNasarar Juyin Musulunci, Sakamakon Hadin Kan Masu Ilimin Addini da na Boko Ne / Bukatar fadada hadin gwiwa tsakanin Hauza da Jami’a
Hauza/ Shugaba kuma mai kula da Haramin Imam Rida (A.S), yayin da yake kafa hujja da kalaman Marigayi Imam Khomeini (Q.S), ya bayyana cewa nasarar juyin juya halin Musulunci sakamakon hadin kai…
-
Ayatullah Hashemi-Olya:
HausaTalauci da Wadata Kayan Aikin Jarabawar Ubangiji Ne
Hauza/ Shugaba kuma wanda ya assasa makarantar Hauzar "Hazrat Qa'im (atfs)" da ke Chizar ya jaddada cewa: Talauci da wadata duka jarabawa ne daga Allah, kuma dole ne dan adam ya kasance mai hakuri…
-
Memba a Majalisar Koli ta Makarantun Addinin Musulunci (Hauza):
HausaKwazo a Ilimi Idan ba a Hada Shi da Taƙawa da Kiyayewa ba, Yana Haifar da Barna
Hauza/ Memba a kungiyar malaman makarantun Hauza ta Qum, yayin da yake jaddada alaka mai karfi tsakanin ilimi da bautar Allah, ya bayyana cewa: "Gaggawa wajen bayyana ra'ayi, karfin gwiwa (na…
-
Ayatullah al-Uzma Subhani:
HausaMasu Itikafi Su Yi Addu’ar Neman Ceto Ga Musulmi Daga Mawuyacin Halin Da Suke Ciki
Hauzah/Ayatullah Subhani ya bayyana cewa: "Abin da ke faruwa da musulmi a yau ba a cika ganin irinsa ba a tarihi, kuma halin ko-in-kula da duniya ta nuna ga wadannan masifu yana kara nauyin addu'a,…
-
Shugaban Masallacin Jamkaran:
HausaFagen Fuskantar Makiya Ya Koma Yanar Gizo (Internet)
Hauzah/Shugaban Masallacin Jamkaran ya jaddada bukatar sabunta hanyoyin bayyana koyarwar addini ga sabbin tsatso, inda ya ce: "A yau, fagen gwagwarmayar al'adu ya tashi daga fada irin na gargajiya…
-
Ayatullah al-Uzmá Nuri Hamadani:
HausaYada Sallah Ba Ya Samuwa Ta Hanyar Umarni Da Takardun Aiki Na Gwamnati Kawai
Hauza/Ayatullah Nuri Hamadani ya jaddada mahimmancin samar da sallah tun daga makaranta da cikin iyali, inda ya bayyana cewa: "Yada sallah ba zai taba yiwuwa ta hanyar ba da umarni ko aikata…
-
Wakilin Waliyyul Faqih a Jihar Bushehr:
HausaJajircewa (Mukawama) Ita Ce Sirrin Dorewa da Nasarar Al’ummar Falasdinu
Hauza/Wakilin Waliyyul Faqih a jihar Bushehr ya bayyana cewa: "Jajircewa ita ce sirrin dorewa da nasarar al’ummar Falasdinu."
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a ganawarsa da masu shirya taron tunawa da shahidan jihar Alborz:
HausaMatasanmu Matasa ne Nagari; Akwai Bukatar Bayyana Yakin Kare Kai Gare Su ta Hanyar Fasaha
Hauza/Ayatullah Khamenei ya bayyana cewa daya daga cikin muhimman ayyuka a halin yanzu shi ne isar da kwarin gwiwa da dabi'un zamanin yakin kare kai ga matasa. Ya ce: "Matasanmu na yau matasa…
-
Domin Munasabar Ranar Bincike:
HausaBincike da Masu Bincike a Hauza a Mahangar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/Manyan Makarantun Ilimin Addini (Hauza) su ke da aikin kiyayewa, zurfafa, da faɗaɗa addini. Kuma ya kamata, ta hanyar tsare-tsare, kirkire-kirkire na ilimi, zurfin bincike, da amfani da…
-
HausaTaron Mauludin Sayyida Fatima Zahra (SA) a Bangladesh Ya Kayatar
Hauza/Sakamakon munasabar Mauludin Sayyida Fatima Zahra (SA), an gudanar da kayataccen taron mauludin a Bangaladesh wanda manyan malamai, masana da kuma ɓangarori daban-daban na al'umma suka…
-
Sakon Wakilin Waliyul Faqih a Indiya:
HausaSirar Annabi Muhammad (SAWA) Ta Bayar da Samfuri Bayyananne na Zaman Lafiya, Mutunta Juna, da Kare Darajar Dan Adam
Hauza/A wani sako da ya aika ga bikin cika karni goma sha biyar (15) da haihuwar cikamakon Annabta, Hujjatul Islam Abdulmajid Hakim Ilahi, ya ce: "Cika karni goma sha biyar da haihuwar Manzon…