ayatullah khamenei (47)
-
indonesiaAyatullah Khamenei: Yang Lebih Berbahaya daripada Kapal Induk adalah Senjata yang Menenggelamkannya ke Dasar Laut
Hawzah/ Pemimpin Tertinggi dalam menanggapi ancaman Amerika Serikat menyatakan: Yang lebih berbahaya daripada kapal induk adalah senjata yang dapat membawanya ke dasar laut.
-
indonesiaUlama Lebanon Berjanji Setia kepada Ayatullah Khamenei dan akan Hadapi Plot Musuh
Hawzah/ Pertemuan Ulama Muslim di Lebanon Mengucapkan Selamat kepada Republik Islam Iran pada Hari Jadi Ke-47 Revolusi Islam, Mengukuhkan Kesetiaan kepada Pemimpin Revolusi Islam Ayatullah Sayyid…
-
Godiyar Jagoran Juyin Juya Hali Zuwa Ga Al’ummar Iran Kan Babban Matakin Da Suka Dauka A Ranar 22 Ga Watan Bahman:
HausaYa Ku Al’ummar Iran, Kun Sa Makiya Sun Yanke Kauna / Ya Kamata Dukkanmu Mu Kiyaye Hadin Kan Kasa, Domin Wannan Hadin Kan Yana Da Mutukar Daraja
Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a cikin wani sako na talabijin da ya aika a yammacin yau, ya bayyana fitowar miliyoyin mutane a ranar 22 ga watan Bahman a matsayin silar alfahari da…
-
indonesiaWarga Bangladesh Turun ke Jalan, Tegaskan Dukungan kepada Ayatullah Agung Khamenei
Hawzah/ Menyusul ancaman Amerika Serikat dan rezim Zionis terhadap Republik Islam Iran, masyarakat Bangladesh menggelar aksi unjuk rasa dan pawai damai di ibu kota negara tersebut, Dhaka. Dalam…
-
Pesan Pemimpin Tertinggi Revolusi Islam Menjelang 22 Bahman
indonesiaPemimpin Tertinggi Revolusi Islam: 22 Bahman, Buat Musuh Putus Asa!
Hawzah/ Pemimpin Tertinggi Revolusi Islam Iran, pada pagi hari ini, dalam sebuah pesan di siaran televisi menyebut 22 Bahman sebagai hari pertunjukan kekuatan dan kehormatan bangsa Iran. Dengan…
-
HausaGargadin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Game da Danganta Alamomin Bayyanar Imam Mahdi (A.S)!
Hauza/ Abin takaici, daya daga cikin manyan kalubale a kan batun Mahdawiyya shi ne rarraba ra’ayoyin jahilci da kuma danganta alamomin bayyanar Imam Mahdi (A.S) da abubuwan da ba su da tabbataccen…
-
Masanin Bincike Ahlus-Sunnah:
HausaAyatullah Khamenei Abin Koyi ne Mai Girma don Zaman Lafiya a Duniya Mai Haske
Hauza/ Mawlawi Ruhul-Amin, a wani jawabi, ya bayyana Ayatullah al-Uzma Sayyid Ali Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a matsayin «abin koyi mai haske da kuma na kwarai» don cimma zaman…
-
indonesiaTiga Kunci yang Harus Dimiliki oleh Para Penanti Kemunculan Imam Mahdi (as)
Hawzah/ Hujjatul Islam wal Muslimin Hussein Bonyadi menyatakan bahwa dalam penyelenggaraan peringatan pertengahan bulan Syakban, "niat yang baik," "kejujuran dalam ucapan," dan "amal saleh" merupakan…
-
Sanarwar Wasu daga cikin Mabiya Addinai Da Masu 'Yanci Na Duniya Game Da Jagorancin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran:
HausaBishof, Fastoci, Da Masu Tunani Masu 'Yanci Na Duniya: Gwarzantaka Da Tsarin wayewar Duniya Na Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Abin Girmamawa ne
Hauza/ A wata sanarwa, gungun mabiya addinai da kuma ma'abota tunani masu 'yanci daga kasashe daban-daban sun bayyana goyon bayansu ga Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
HausaMajalisar Malaman Shi'a ta Indiya Ta Fitar Da Sanarwa Domin Goyon Bayan Ayatullah al-Uzma Khamenei
Hauza/ Majalisar Malaman Shi'a ta Indiya, ta hanyar fitar da wata sanarwa ta hukuma, ta yi Allah wadai da barazanar da Donald Trump ya yi kwanan nan ga Hazrat Ayatullah al-Uzma Sayyid Ali Husaini…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a Ganawa da Al'umma Daga Ɓangarori Daban-daban:
HausaAmurka ta Sani Idan ta Kaddamar da Yaki, Zai Zama Yakin Yanki/ Tarzomar Kwanan Nan Ta Yi Kama da Juyin Mulki
Hauza/ Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: "Al'ummar Iran za su yi wa wanda ya kai musu hari da damu, naushi mai karfi."
-
HausaMajalisar Shugabannin Makarantun Addini (Hauzozi) na Kasar Indiya Sun nuna Goyon Bayansu ga Ayatullahil Uzma Khamenei
Hauza/ Majalisar shugabannin makarantun addini (Hauzozi) na kasar Indiya ta fitar da wata sanarwa inda ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Ayatullahil Uzma Sayyid Ali Khamenei, Jagoran Juyin…
-
-
HausaYan Shi'ar Birnin Saint Petersburg Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran
Hauza/ Jama'ar Iran masu daraja, da haɗin kai da wayewar kansu da kuma goyon bayansu ga shugabancin Ayatullah Sayyid Ali Khamenei (Allah Ya ɗaukaka shi), sun hana abokan gaba cika burinsu.
-
HausaKariyar Malaman Iraƙi ga Wilayar Ayatullahil Uzma Khamenei; Jamhuriyar Musulunci ita ce "Katangar Ƙarshe" kuma Jagoranta "Hussainin Zamani Ne"
Hauza/Yayin mayar da martani ga makircin maƙiya, ƙungiyar malaman Najaf ta fitar da wata sanarwa, inda ta bayyana Jamhuriyar Musulunci a matsayin "katangar ƙarshe", ta kuma jaddada goyon bayanta…
-
indonesiaAl‑Wala’i: Imam Khamenei adalah Sosok yang Mewujudkan Keimanan dalam Menghadapi Tirani
Hawzah/ Sekretaris Jenderal Kataib Sayyid al‑Shuhada Irak, merujuk pada dinamika kawasan serta konfigurasi politik–keamanan terbaru, menyatakan dukungan kelompok tersebut terhadap Republik Islam…
-
Shugaban Kungiyar Sufaye ta Sri Lanka:
HausaIdan Aka Cutar da Iran, Duniyar Musulunci za ta fi Cutuwa
Hauza/Maulavi Ibrahim Abdallah a wata ganawa da ya yi da mai ba da shawara kan al'adu na Iran a kasar Sri Lanka ya ce: "Mun yi imani da cewa a duniya da muke ciki da kuma a tsakanin al'ummar…
-
Gargadin Kungiyar Malaman Ahlul Bayt na Turkiyya ga Ma'abota Girman Kai:
HausaDuk Wani Cin Zarafi ga Jagora Zai Gamu da Fushin Al'ummar Musulmi
Hauza/ A yayin da take gargadin Amurka da Isra'ila, kungiyar malaman Ahlu-baiti ta kasar Turkiyya ta jaddada cewa: "Duk wani hari kan mutuncin wilaya da jagoranci wani cikakken jan layi ne kuma…
-
Fitaccen Mallamin Indiya:
HausaBarazanar da Trump Yayi ga Shugaban Musulmin Duniya Tamkar Kiyayya ce da Al'ummar Musulmi
Hauza/ Hujjatul Islam Sayyid Abbas Mahdi Hasani a cikin bayaninsa na yin Allah wadai da zage-zage da cin mutuncin da Donald Trump yake yi wa jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa:…
-
HausaJaddada Alƙawarin Mutanen Pakistan ga Ayatullah Khamenei
Hauza/ An gudanar da gagarumin taron "Tafiyar Imam Hussain (AS) da Jaddada Mubaya'a" a birnin Karachi na kasar Pakistan, tare da halartar malamai, masana da ma'abota addinai daban-daban.
-
Sakatariyar Taron Bikin Fina-finai na Ammar:
HausaA Yau, Taken "Mutuwa ga Amurka" Ya Baza Duniya
Hauza/Sakatariyar Bikin Fina-Finai na Ammar karo na 16, yayin da take jaddada dunkulewar taken "Mutuwa ga Amurka" a duniya ta bayyana cewa: "A yau ko a cikin Amurka, ana kona tutar kasar, kuma…
-
Sheikh Abdullah Al-Daqaq:
HausaDuk Wata Barazana ga Imam Khamenei Tana da Sakamako Mai Hatsarin Gaske
Hauza/Jagoran neman sauyi na kasar Bahrain ya bayyana cewa: "Duk wata barazana ko kai hari kan matsayin Jagoran juyin juya halin Musulunci zai haifar da martani mai yawa da kuma sakamako mai…
-
Babban Sakatare Janar na Majalisar Malaman Shi'a ta Pakistan:
HausaAyatullah Khamenei Mutum ne Mai Matukar Tasiri ga Dukkan Mutane
Hauza/ Hujjatul Islam wal-Muslimin Shubair Hassan Maithami a cikin jawabinsa ya ce: "Jagoran juyin juya halin Musulunci ba wai kawai abin alfahari ne ga musulmi ba, har ma fitila ce ta haskaka…
-
HausaMartanin Ayatullah Araki ga Kalaman Ban Dariya na Shugaban Amurka
Hauza/Ayatullah Araki ya bayyana cewa: Duk wani kuskuren lissafi akan jagoran juyin juya halin Musulunci, to zai kasance yana da tsada mai nauyi na dindindin a ma'aunin kasa da kasa.
-
HausaSharhin Abubuwan da Suka Faru a Baya Bayan Nan a Mahangar Ayatullah Makarem Shirazi/ Tabbacin Marja'iyya Don Kare Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/Mai girma Ayatullah Makarem Shirazi ya bayyana cewa: "Duk wani mutum ko gwamnatin da ke barazana ga Jagora da Marja'iyya (Allah Ya kiyaye) don cutar da al'ummar musulmi da shugabancinta,…
-
Ayatullahil Uzma Nuri Hamedani a Wata Ganawa da Limaman Tehran:
HausaDuk Wani Hari ga Jagoran Juyin Juya Hali Hukuncin Kisa Ne / Ban San Abin da Yasa Mutane Na Musamman Da Suka Yi Shiru Me Suke Tunani ba?
Hauza/ Mai girma Ayatullah Nuri Hamadani ya fayyace cewa: "Ya kamata shugaban kasar Amurka ya sani cewa duk wanda ke son kai wa Jagoran juyin juya halin Musulunci hari hukuncin kisa ne a kansa.…
-
indonesiaWasiat Imam Musa Al-kadzim (as) untuk Berusaha Semaksimal Mungkin / Penjelasan Hadist dari Sayyid Ali Khamenei
Hawzah/ Pemimpin Agung Revolusi, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, di awal salah satu sesi pelajaran Kharij Fikih-nya, memberikan penjelasan mengenai sebuah hadis dari Imam Musa bin Ja'far Al-Kazhim…
-
HausaAl'ummar Pakistan Sun Fito kan Tituna Don Goyon Bayan Iran da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/An gudanar da gagarumin zanga-zangar nuna goyon baya ga Jagoran juyin juya halin Musulunci a yankin Gilgit-Baltistan na kasar Pakistan.
-
Nujaba:
HausaBanzan kallo ga Jagoran Juyin Juya Hali Kamar Wani Babban Yaƙi ne /'Yan Iraki a Shirye Suke Su yi Yaki Kafada da kafada da Iraniyawa Wajen Yakar Amurka
Hauza/Firas Eliaser dan majalisar siyasa ta Nujaba ya dauki kallon banza ga jagoran juyin juya halin Musulunci a matsayin mafarin yaki mai girma tare da jaddada cewa al'ummar Iraki a shirye suke…
-
Shugaban Masallacin Jamkaran Mai alfarma a Taron Jama'a:
HausaAl'ummar Iran na Tsaye Wajen Kare Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Har Zuwa Karshe / Al'ummar Duniya Masu 'Yanci Ba Za Su Bar Masu Zagin Wilaya Ba
Hauza/ Hujjatul Islam wal-Muslimin Ajaq-Nejad yayin jaddada irin rawar da al'umma suka taka wajen kawar da makirce-makircen makiya na baya-bayan nan ya ce: "Ta hanyar yin biyayya ga jagoran juyin…