Ayatullah Aarafi (22)
-
Ayatullah A'arafi Ya Gode Wa Al'ummar Iran:
HausaTattakin 22 Ga Bahman Ya Nuna Ƙarfin Iran da Bukatar Magance Matsalolin Jama'a
Hauza/ Shugaban makarantun Hauza (Islamic Seminaries) ya bayyana cewa: "Sakon al'umma a fili yake; shi ne tsayin daka kan manufofin Musulunci da Juyin Juya Hali da bin tafarkin shahidai, da kuma…
-
Ayatullah A'arafi:
HausaAbotar Duniya da Ba a Taɓa Gani Ba Da Nazariyyar Juyin Juya Halin Musulunci Yayin Fuskantar Sabbin Kalubale
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, Shugaban Makarantun Hauza, a wata ganawa da kwamitotin Tablig, ya bayyana cewa duniya a yau tana cikin wani yanayi da ba a taba gani ba; a gefe guda, mutanen…
-
Ayatullah A'arafi:
HausaDuniyar Musulmi Tana Bukatar "Mahdawiyyar Muƙawama" da "Intizar Mai Ci Gaba"
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, yayin da yake jaddada bukatar komawa ga Mahdawiyya ta gaskiya da kuma jiran mai ceto (Intizar) mai aiki, ya bayyana cewa: "Duniyar Musulmi a yau fiye da kowane…
-
Ayatullah A'arafi a Taron Mas'ulan Sashen Kasa da Kasa na Hauza:
HausaDole ne Makarantun Hauza Su Yi Amfani da Shirye-shirye da Sabbin Fasahohi Don Yada Maganganun Juyin Juya Halin Musulunci a Duniya
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, shugaban makarantun Hauza na ƙasar Iran, ya bayyana cewa, makarantun Hauza dole ne su inganta yadda suke yada maganganun ilimi da fahimta na juyin juya halin…
-
Ayatullah Arafia Ganawa da Mataimakin Sashen Bincike na Makarantun Hauza:
HausaDole ne Binciken Makarantun Hauza ya Kasance Mai Gina Wayewa kuma a Matakin Duniya / Buƙatar Sauyi na Asali a Zamammakin Yancin Tunani
Hauza/ A wata ganawa da jami'an sashen bincike na makarantun Hauza, Ayatullah Alireza A'arafi ya yi bayani game da fata da kuma abubuwan da ake bukata kan bincike a cikin tsarin ilimin Hauza.
-
Ayatullah A'arafi a Taron Rufe Bikin Gasar Ilimin Ɗalibai:
HausaAsali da Falsafar Wanzuwar Makarantun Hauza Na Da Nasaba da Mahadawiyya da Intizar
Hauza/ Shugaban makarantun Hauza na ƙasa, Ayatullah Alireza A'arafi, yayin jaddada cewa asali da falsafar wanzuwar makarantun Hauza ta ta'allaka ne akan haɗin kai mai zurfi da Mahadawiyya da…
-
Ayatullah Arafi a Taron Hedkwatar Fadada Al'dun Mahadawiyya da Intizar:
HausaTunanin Mahadawiyya da Intizar An Kafa Shi Ne Bisa Ruhin Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/ Shugaban hedkwatar fadada Mahadawiyya da Intizar ya bayyana cewa Mahadawiyya da Intizar ra'ayi ne mai bangarori da dama a ruhin juyin juya halin Musulunci, kuma ya kamata cibiyar fadada…
-
Ayatullah A'arafi Yayin Ganawa da Membobin Cibiyar Kula da Bincike ta Hauza:
HausaFahimtar Sabuwar Duniya da Sabbin Guguwowi Masu Tasowa Shi Ne Babban Aikin Mu / Makarantun Hauza; Jagororin Tunanin Musulunci a Wannan Zamanin
Hauza/Ayatullah A'arafi yayin bayyana cewa cibiyoyin addini suna da babban nauyi a wuyansu, ya bayyana cewa: " Farko kuma asalin aikinmu shi ne fahimtar sabuwar duniya da guguwowi masu tasowa,…
-
Ayatullah A'arafi a Taron Rufe Bikin Alkur'ani da Hadisi na Jami'ar Al-Mustafa (SAWA):
HausaMai girma Jagoran Juyin Juya Hali Mai Girma Yana da Tsarin Wayewa ta Alƙur'ani / Miliyoyin Mutane sun Tsaya har Zuwa Digon jininsu na ƙarshe don kare Jagora
Shugaban Makarantun ilimin Addinin Musulunci (Hauza) ya bayyana cewa: "Jagoran Mu Mai Girma suna da sojoji masu jihadi da sadaukarwa da yawa a duk faɗin duniya, kuma duk wani barazana ko tauye…
-
Ayatullah A'arafi Yayi Bitar:
HausaAlaƙar Fiƙhu da Akhlaƙ
Hauza/Shugaban Makarantun Hauza a taron kasa na Fiƙhu da Akhlaƙ, ya gudanar da bitar alaƙar dake tsakanin Fiƙhu da Akhlaƙ inda ya tabbatar da bukatar sake dubawa da nazarin wannan alaƙa.
-
HausaTa'aziyyar Ayatullah A'arafi ga Ayatullahil Uzma Sistaniy
Hauza/ Shugaban makarantun ilmin addinin Musulunci (Hauza) ya mika ta'aziyyarsa ta rasuwar Ayatullah Hajj Sayyid Hadi Sistaniy, dan uwan mai girma Ayatullah Sistaniy.
-
HausaAyatullahil Uzma Nouri Hamedani Ya Yabawa Hidimar Ayatullah A'arafi
Hausa/Babban marja'i, Ayatullah Nouri Hamedani, yayin da yake nuni da ayyuka masu daraja da Ayatullah A'arafi yake gudanarwa a matsayin shugaban makarantun addini (Hauza), ya nuna godiyarsa kan…
-
HausaDole ne Itikafi ya Kasance na Jama'a Kuma Ya Zama Cibiyar Zurfafa Ilimi ga Matasa
Hauza/ Shugaban makarantun addini (Hauza) na ƙasar Iran, ya jaddada muhimmancin kiyaye yanayin i'itikafi a matsayin wani yunkuri na jama'a (ba na gwamnati kawai ba). Ya bayyana wannan ibada a…
-
Ayatullah A’arafi a Wajen Rufe Bikin Baje Kolin Honare Asimani (Fasahar Samaniya):
HausaBikin Baje Kolin "Fasahar Samaniya" Yana Nuni ne da Hazaka Mai Girma ta Fasaha a Makarantun Hauza / Dole ne Fasahar Addini ta Samo Asali Daga Addu’o’i da Wahayi Kuma ta Koma Mazhaba ta Duniya
Hauza/ Shugaban makarantun Hauza, yayin da yake jaddada muhimmancin fasaha wajen daukaka dan Adam da gina wayewar Musulunci, ya bayyana cewa: "Fasaha madaukakiya, wadda ta samo asali daga addu'o'i,…
-
Ayatullah A'arafi a Taron Malaman Ilimin Kalam (Tauhid):
HausaFaɗaɗa Darussan Bincike na Koli (Kharij) a Fannin Ilimin Kalam na Daya Daga Cikin Buƙatu na Gaggawa / Muhimmancin Kasancewa a Fagen Ilimin Duniya
Hauza/Shugaban makarantun addini (Hauza )na ƙasar Iran, yayin da yake jaddada muhimmancin daukaka matsayin ilimin Kalam na Musulunci ya kai matsayin ijtihadi na Fiqhu da Usul, ya yi kira da a…
-
Ayatullah A'arafi a taron shekara-shekara na wakilan dalibai da masana cibiyoyin Hauza:
HausaGwagwarmayar Makarantun Ilmin Addinin Musulunci a Tsarin Tunanin Al'umma da Ƙasa Tabbataccen Abu ne Da Ba Zai Yiwu a Yi Inkari Ba
Hauza/Ayatullah A'arafi ya bayyana cewa: Gwagwarmayar Hauza a cikin tsarin tunani na al'umma da tsarin ƙasa wani abu ne da ba za a iya musantawa ba. Ko da yake Hauzozi sun kasance a fannoni da…
-
Ayatullah A'arafi A Taron Mallaman Tafsiri Ya Gabatar Da:
HausaAbubuwan Dubawa Goma Sha Biyu (12) Na Ayyukan Alkur'ani A Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza)
Hauza/Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza) Ayatullah Alireza A'arafi, a taron masu fassara da kuma tafsirin Alkur'ani mai girma ya bayyana cewa, Alkur'ani shi ne kawai rubutu…
-
Shugaban Makarantun Ilmin Addinin Musulunci(Hauza) a taron Shugabannin Cibiyoyin Bada Shawara na Hauza (Samah):
HausaShawarwarin Musulunci Sune Mahadin Ilmi da Addini
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, shugaban makarantun ilmin addinin Musulunci (Hauza) ya bayyana cewa addini shi ke kawo haɓakar ilmi. Ya ce: "a kan wannan tushen, yayin shawarwari, tare da girmama…
-
Ayatullah Arafi di hadapan pejabat peradilan:
indonesiaManajemen Internal dan Penguasaan Fiqh adalah Kunci Peradilan Adil
Hawzah / Direktur Hawzah Ilmiyah Iran menekankan bahwa lembaga peradilan harus melangkah di jalur pertumbuhan fiqh dan transformasi, mengatakan: Peradilan dalam pandangan Al-Qur’an dan Islam…
-
Ayatullah A‘rafi:
indonesia14 Misi Strategis Hawzah Ilmiyah Perempuan dan Perbedaan Posisi Perempuan dalam Pandangan Islam dan Barat
Hawzah/ Ayatullah A‘rafi menilai bahwa memberikan bimbingan dan arahan khusus kepada perempuan di Iran dan dunia merupakan misi istimewa hawzah-hawzah ilmiyah perempuan dan para mahasiswi keagamaan,…
-
Ayatullah A‘rafi dalam Pertemuan dengan Ketua Majelis Persatuan Umat Islam Pakistan
indonesiaPakistan Akan Memainkan Peran Sentral dalam Perkembangan Masa Depan Dunia Islam
Hawzah/ Direktur Hawzah Ilmiyah (Lembaga Pendidikan Islam) Iran menekankan posisi strategis Pakistan dalam dunia Islam. Ia menyatakan bahwa negara tersebut merupakan poros besar Islam dan Syiah,…