A yan kwanakin nan, mutane daga sassa daban-daban na duniya suna son sanin abin da ya faru a ƴan kwanakin nan da suka gabata a Iran, ta hanyar sakin wannan Animeshin, a cikin sakanni 195 zaku iya ganin abin da ya faru a takaice.
Hauza/ Animeshin din da wani dan Japan ya haɗa kuma ya saki kan abubuwan da suka faru na baya-bayan nan a jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Your Comment