Ayatullah Khamnei (5)
-
HausaSakon Ta'aziyyar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ga Ayatullahil Uzma Sistaniy
Hauza/ Mai girma Ayatullah Khamene'i, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a cikin wani sako, ya mika ta'aziyyarsa kan rasuwar dan uwan mai girma Ayatullah Sistaniy.
-
HausaMenene Mafi Kyawun Aiki a Watan Rajab?
Hauzah/Watan Rajab babbar dama ce; watan addu'a ne, watan yin tawassul, watan maida hankali ga Allah, kuma watan neman gafara (istigfari) ne. Mafi kyawun aiki a wannan watan shi ne istigfari;…
-
Ayatullah Sa'idi a Sallar Juma'ar Qom:
HausaJagoran Juyin Juya Hali na Damuwa Da Rayuwar Mutane/A yau Filin Daga shi ne Fagen Yada Labarai
Hauza/ Limamin Juma'ar birnin Qom ya bayyana cewa: Jami’ai sun bayyana cewa daya daga cikin manyan damuwar Jagoran juyin juya hali a tarurrukan da yake yi da masu fada a ji, ita ce maganar hauhawar…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a wajen ganawa da Mawaka da masu yabon Iyalan Gidan Annabi (AS):
HausaBukatar Canza Tsarin Tallace-tallace da Kafofin Watsa Labarai Domin Fuskantar Kokarin Maƙiya na Kwace Zukata da Tunanin Jama'a
Hauza/Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana cewa tsayawa tsayin daka a gaban yaƙin tallace-tallace da na kafofin watsa labarai na Yammacin duniya yana da wahala amma abu ne mai yiwuwa…
-
Limamin Juma'ar Mishigan:
HausaDogaro da Ƙarfin Cikin Gida, Sirrin Nasarar Jamhuriyar Musulunci
Hauza/ A yayin da yake jawabi dangane da nasarar Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yakin kwanaki 12, limamin juma'ar Mishigan, Hujjatul Islam Sayyid Basam al-Shera ya nuna cewa karfin cikin gida…