hauza (6)
-
Ayatullah Uzma Nouri Hamedani:
HausaTablig Shi Ne Aikin Farko ga Masana Makarantun Ilmin Addinin Musulunci (Hauza)
Hauza/Ayatullah al-Uzma Nouri Hamedani ya bayyana cewa: Manufa ta farko ga waɗanda suka yi fice daga cikin masana makarantun ilmin addini ita ce yin wa’azi. Sakamakon duk wani ƙoƙarin yana ƙunshe…
-
Limamin Juma'ar Mishigan:
HausaDogaro da Ƙarfin Cikin Gida, Sirrin Nasarar Jamhuriyar Musulunci
Hauza/ A yayin da yake jawabi dangane da nasarar Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yakin kwanaki 12, limamin juma'ar Mishigan, Hujjatul Islam Sayyid Basam al-Shera ya nuna cewa karfin cikin gida…
-
Tsohon shugaban Babban Kwamitin Majalisar Duniya ta Ahlul Bait (AS):
HausaMasu wa'azi su shiga fagen da suke sanin batutuwan zamani da kuma sabbin kayan aiki
Hauza/ A cewar wakilin ofishin yada labarai na fannin addini Hujjatul Isalm wal Musulmi Akhtari, shugaban babban kwamitin majalisar duniya na Ahlul Bait (AS) ya ce: A yau abokan gaba sun shiga…
-
Shugaban Jami’ar Al-Mustafa al-Alamiyyah:
HausaGwamnatin Sahyoniya tana gaba a fafutukar kare al’adun mulkin mallaka na Yamma
Shugaban Jami’ar Al-Mustafa al-Alamiyyah ya bayyana cewa: Gwamnatin ƙirƙira ta Sahyoniya tana kan gaba wajen kare al’adun duniya na mulkin mallaka da kayan duniya na Yamma. Babban abin da ke…
-
Ustaz Ansarian:
HausaCin haram yana katse dangantaka tsakanin mutum da Allah
Labarn Hauaza/Hujjatul Islam wal Muslimin Ansarian ya ce: Sallah, azumi ko aikin Hajji ba su da kima idan dukiyar mutum ta haɗu da haram. Yin ibada da dukiyar haram tamkar gina gini ne a kan…