Hauza/Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana cewa tsayawa tsayin daka a gaban yaƙin tallace-tallace da na kafofin watsa labarai na Yammacin duniya yana da wahala amma abu ne mai yiwuwa…
Hauza/Ayatullah A'arafi ya bayyana cewa: Gwagwarmayar Hauza a cikin tsarin tunani na al'umma da tsarin ƙasa wani abu ne da ba za a iya musantawa ba. Ko da yake Hauzozi sun kasance a fannoni da…