Hauza/Mai gabatar da huɗuba a Masallacin Juma'ar Qom ya cewa masu ruwa da tsaki: "Muna fahimtar yanayi, matsaloli da kuma karancin kayan aikinku, kuma bisa ga shawarar jagoran juyin juya halin…