Hauza / Hujjatul Islam Wal Muslimin Abedini ya jaddada cewa: Idan soyayyar Sarkin Muminai Ali (AS) tana karuwa a cikin zuciyarmu, to wannan alama ce ta lafiyar dabi’armu ta asali (Fitra). Amma…