Hauza/ Namiji da mace daidai suke a wajen nauyin da ya rataya a wuyansu na addini da na dan Adam. Bayan faruwar yakin Ashura, dorewar yunkurin Karbala ya dogara ne ga ayyukan Sayyida Zainab (AS).…