Hauza/ Hujjat al-Islam wal-Muslimin Husain Ansarian, malamin Qur’ani mai girma, ya gabatar da jawabi a Husainiyyah ta marigayi Ayatollah Alawi a Birnin Tehrani kan sunayen Allah Maɗaukaki da…