Hauza/ Ba dukkan sabani cikin al’umma ake ɗauka a matsayin abu maras kyau ba. Wasu sabanin, musamman irin waɗanda ke cikin siyasa, kan zama turbar cigaba; su zafafa fafatawa, su kuma ceci al’umma…