Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, shugaban makarantun ilmin addinin Musulunci (Hauza) ya bayyana cewa addini shi ke kawo haɓakar ilmi. Ya ce: "a kan wannan tushen, yayin shawarwari, tare da girmama…