Hauza/Ayatullah al-Uzma Nuri Hamadani, a cikin wani sako da ya aika ga taron rufe bikin bajintar fasaha na "Honare Asemani" (Fasahar Sama) karo na goma, ya bayyana kulawar da Cibiyar Gudanarwar…