Hauza/ Shugaban makarantun Hauza, yayin da yake jaddada muhimmancin fasaha wajen daukaka dan Adam da gina wayewar Musulunci, ya bayyana cewa: "Fasaha madaukakiya, wadda ta samo asali daga addu'o'i,…