Hauza/ Jagora Ayatullah Khamenei sun amsa tambayar da ta shafi “hukuncin shari’a game da jinkirta biyan bashi duk da cewa mutum na iya biyan wani ɓangare na bashin.”