Hauza/ Girmamawar da Manzon Allah (Saww) ya nuna ga ‘yarsa Fatima (SA), a cikin al’umma da ke ɗaukar mace a matsayin kunya, ta zama wata babbar alfahari ga dukkan mata. Haihuwarta ta kasance…