Hauza/ Jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin rufe Mu’utamar na yini uku wanda Iyalan Shuhada suka gabatar karo na biyu a Abuja a ranar Lahadi 9 ga Jimadal Thani 1447 (30/11/2025).…