Hauza/ Matilde Fou, Daraktar sashen kariya da tallafi a Hukumar ‘Yan Gudun Hijirar Norway a Sudan, ta ce: abin da ke faruwa a birnin Fashir babban bala’in ɗan adam ne wanda ba a taɓa ganin irinsa…