Hauza/ Da yammacin Laraba 14 ga Jimadal Ula, 1447 (wanda yayi dai-dai da 5/11/2025) ne Jagoran Harkar Musulunci, Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin tunawa da Shahadar Sayyida Fatima…