Hauza/ Ali bin Maytham ya shiga fadar ministan Ma'amun, inda ya tarar da wani mai musunta samuwar Allah (Atheist) yana zaune a babban matsayi cikin alfahari ana girmama shi. Sai ya fara wata…