Hauza/ Jamiat Islamiy Ahlul-baiti a birnin Moscow sun sanar da cewa: Muna rokon al'ummar Iran da su kasance tare da shugabanninsu na ruhi da na siyasa kuma su nuna daidaito da hadin kan al'umma…