Hauza/Shugaban Haramin Sayyida Ma'asuma (S.A) ya jaddada cewa: Dole ne wurare masu tsarki su yi aiki daidai da bukatun al'umma da sauye-sauyen da ke faruwa a duniyar Musulunci, su bayar da matsayi…