Hauza/Al'ummar Shi'a na Makhachkala na kasar Rasha ta sanar da cewa: Mun yi imanin cewa, kawancen manyan tsare-tsare tsakanin Rasha da Iran zai taimaka wajen karfafa tsaron yankin, da kwanciyar…