Labarn Hauaza/Hujjatul Islam wal Muslimin Ansarian ya ce: Sallah, azumi ko aikin Hajji ba su da kima idan dukiyar mutum ta haɗu da haram. Yin ibada da dukiyar haram tamkar gina gini ne a kan…