Hauza/ Cibiyar Gudanar da Makarantun Hauza ta bayyana cewa: Makarantun Hauza, tare da hadin gwiwar babbar al'ummar Iran, suna sanya idanu kan sabbin makirce-makirce da yake-yaken hadaka na makiya,…