Hauza/ Ayatullah Ja'afar Subhani ya bayyana cewa: "Allah Madaukakin Sarki a ayoyin Alkur'ani mai girma, da ya ambaci tsufan iyaye da rashin ƙarfin su, sai ya yi umarni ga 'ya'ya da cewa, ba ku…