Hauza/ Ayatullah Nuri Hamedani ya bayyana cewa: "Gurɓata muhalli da gangan yana haifar da take hakkin bil'adama, cutar da wasu, cin amanar jama'a, sabo, rashin godiya, wanda haramun ne a shari'ance."