Hauza/Clemens H. Semtner, jakadan Tarayyar Turai (EU) a kasar Iraki, tare da tawagarsa, sun ziyarci Ayatullahil Uzma Sheikh Bashir Hussain Najafi a birnin Najaf mai alfarma.