Hauza/Ayatullah Makarem Shirazi ya ce:Kada rana ta wuce ba tare da akwai mai wa'azi a wuraren ibada masu tsarki ba. Wuraren ibada (Haramomi) cibiyoyin al'adu ne masu tasiri ga jama'a gaba ɗaya…