Hauza/ Hujjatul-Islam wal-Muslimin Sheikh Ali Al-Khatib, mataimakin shugaban Majalisar Ɗinbin Musulman Shi’a ta Lebanon, ya yi tsatsauran suka kan munanan hare-haren da Isra’ila ke ta maimaitawa…