Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a safiyar yau (9/02/2026) a cikin wani saƙo na talabijin, ya kira ranar 22 ga Bahman a matsayin ranar nuna ƙarfi da darajar al’ummar Iran. Ya jaddada…