Hauza/ A daidai lokacin da ake gudanar da karatun tafsirin Alkur’ani mai girma a wannan wata na Ramadana, an yi kira ga malamai da masu tafsiri da su ji tsoron Allah, su guji mayar da mimbari…