Hauza/ Shugaban makarantun Hauza (Islamic Seminaries) ya bayyana cewa: "Sakon al'umma a fili yake; shi ne tsayin daka kan manufofin Musulunci da Juyin Juya Hali da bin tafarkin shahidai, da kuma…