Hausa/ Imami wanda shi ne shugaba kuma jagoran al’umma, dole ne ya kasance barrantacce daga dukkan munanan dabi’u, sannan ya mallaki dukkan kyawawan halaye a matsayi mafi ɗaukaka. Domin shi,…