Hauza/ Masanin ilimin shubhohi ya jaddada cewa dan adam yana da bangare biyu: jiki da ruhi. Ya bayyana cewa: "A cikin walimar Allah, ruhi ne bako ba jiki ba; saboda haka, rashin cin abinci a…