Hauza/ Ayatullah Muroji Tabasi ya bayyana cewa: Hanyoyin da Sayyida Fatima (A.S) ta bi wajen wayar da kan jama’a a kan gaskiyar al’amarin khalifanci ya sa mutanen da suka yi kwacen mulki suka…
Hauza/ Cibiyar Albasira Qom Karkashin Jagorancin Imam Sayyid Ibraheem Yaaqub Zakzaky (H) ta rufe taron zamammakin jajen Shahadar Shugabar matan duniya, Sayyida Fatimatuz-Zahra (SA) a Masallacin…