Hauza/ A wata ganawa da jami'an sashen bincike na makarantun Hauza, Ayatullah Alireza A'arafi ya yi bayani game da fata da kuma abubuwan da ake bukata kan bincike a cikin tsarin ilimin Hauza.
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Abbasi, yayin da yake jaddada irin kwazo da jagorancin da makarantun addini (Hauza) suke da shi a fagen bincike, ya bayyana cewa: A kowace shekara ana samar…