Hauza/ Hujjatul-Islam wal-Muslimin Maqbul Hussain Alavi ya bayyana cewa: Nahjul-Balagha ba kawai tarin maganganun Imam Ali (AS) bane, harma da makaranta mai rai wacce ke koyar da tarbiyya ga…