Hausa/ Ayatullah Araki, a yayin bikin nan na kasa mai suna "Daukakar Imani" (Shokuhe Iman), ya jaddada cewa asalin dan Iran ya kafu ne akan alaka da Iyalan Gidan Manzo (AS). Ya bayyana cewa "Juriya…