Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, yayin da yake jaddada bukatar komawa ga Mahdawiyya ta gaskiya da kuma jiran mai ceto (Intizar) mai aiki, ya bayyana cewa: "Duniyar Musulmi a yau fiye da kowane…