Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, shugaban makarantun Hauza na ƙasar Iran, ya bayyana cewa, makarantun Hauza dole ne su inganta yadda suke yada maganganun ilimi da fahimta na juyin juya halin…