Indiya (5)
-
HausaMajalisar Shugabannin Makarantun Addini (Hauzozi) na Kasar Indiya Sun nuna Goyon Bayansu ga Ayatullahil Uzma Khamenei
Hauza/ Majalisar shugabannin makarantun addini (Hauzozi) na kasar Indiya ta fitar da wata sanarwa inda ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Ayatullahil Uzma Sayyid Ali Khamenei, Jagoran Juyin…
-
Fitaccen Mallamin Indiya:
HausaBarazanar da Trump Yayi ga Shugaban Musulmin Duniya Tamkar Kiyayya ce da Al'ummar Musulmi
Hauza/ Hujjatul Islam Sayyid Abbas Mahdi Hasani a cikin bayaninsa na yin Allah wadai da zage-zage da cin mutuncin da Donald Trump yake yi wa jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa:…
-
HausaGagarumar Muzaharar Murnar Haihuwar Amirul Muminin (AS) a Birnin Varanasi na Kasar Indiya
Hauza/ Daidai da lokacin zagayowar ranar haihuwar Amirul Muminin Imam Ali (AS), an gudanar da wani gagarumin tattaki a birnin Varanasi (Benares) na kasar Indiya, wanda ya nuna matukar soyayya…
-
Sakon Wakilin Waliyul Faqih a Indiya:
HausaSirar Annabi Muhammad (SAWA) Ta Bayar da Samfuri Bayyananne na Zaman Lafiya, Mutunta Juna, da Kare Darajar Dan Adam
Hauza/A wani sako da ya aika ga bikin cika karni goma sha biyar (15) da haihuwar cikamakon Annabta, Hujjatul Islam Abdulmajid Hakim Ilahi, ya ce: "Cika karni goma sha biyar da haihuwar Manzon…
-
HausaWakilin Wilayatul Faqih a Indiya ya Bayyana Cewa: Ginshiƙai Uku Ne Karfin Al'umma a Yau
Hauza/ Hujjatul Islam Wal Muslimin Abdulmajid Hakimullahiy a cikin jawabinsa yayin jaddada wajibcin kiyaye asalin akida da ɗabi'un Shi'a ya ce: Tsayayyen imani, kyawawan ɗabi'u da haɗin kai mai…