Hauza/ Imam Khomeini a cikin littafin 'Kundin Malunta', ya bayyana "masu tsattsauran ra'ayi masu riya da tsarki" a matsayin babbar barazana ga Musulunci. Wani malami a manyan matakan Hauza,…