Hauza/ Wakilin Jagoran juyin juya halin Musulunci a jihar Bushehr, ya jaddada cewa dabarun azzalumai da masu son mamaye duniya a yau sun ginu ne a kan "Jahiliyyar Zamani" wadda ta dogara ga barazana,…